iqna

IQNA

Annabi Hudu
Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani  (10)
Annabi Hudu (AS) yana daya daga cikin zuriyar Annabi Nuhu (AS)  wanda ya shafe sama da shekaru 700 yana shiryar da mutanensa, amma bai samu nasara ba, kuma Allah ya sanya wa mutanensa azaba mai tsanani. Azabar da ta yi sanadiyyar halaka su.
Lambar Labari: 3487915    Ranar Watsawa : 2022/09/26